A birnin Magdeburg da ke gabashin Jamus, har yanzu mutane suna cikin jimami shekara guda bayan harin da aka kai a kasuwar Kirsimeti wanda ya kashe mutane shida. Ana iya ganin jami'an 'yan sanda dauke ...