Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon: Zamantakewa wani sabon shiri ne na BBC Hausa da zai dinga lalubo mafita kan yanayzin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban. Kuma a wannan kashi na ...
Bisa lura da muhimmancin da abinci yake da shi musamman a zamantakewar ma'aurata wannan matashiya A'ishatu Musa Kida wacce ta yi karatunta na jami'a a fannin fasahar kiwon kifi, ta kashe makudan ...
A'ishatu Musa Kida mai cibiyar koyarwa matan aure da ma 'yan mata gami da zawarawa yadda za su dafa abinci irin na zamani da kuma na gargajiya saboda gyara zamantakewar aure da iyali.