Kyaftin din kungiyar kwallon kafar Super Eagels Ahmed Musa yana dab da sanya hannu domin murza tamaula a tsohuwar kungiyarsa, Kano Pillars, a wani mataki na karfafa gwiwar kungiyoyin da ke gasar ...
Ahmed Musa ne ya lashe ƙyautar gwarzon ɗan wasa a karawar da Kano Pillars ta yi nasara a kan Akwa United 1-0 ranar Laraba a filin wasa na Sani Abacha a Kano. Ɗan wasan na tawagar Super Eagles ya taka ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results