Wani rahoton Majalisar Ɗinkin Duniya ya yi gargaɗin cewa duniya na cikin barazanar fuskantar ƙarancin ruwan sha saboda amfani da buƙatar ruwa sosai da ake da ita ga kuma matsalar sauyin yanayi.
Nicholas Mukiibi kan shiga damuwa kan matsalar ruwan sha a kowace rana a garin Kawempe na ƙasar Uganda. Samun tsaftataccen ruwan sha matsala ce ta yau da kullum a wasu ƙasashen Afirka, inda a wasu ...
An buɗe zaman taro akan ruwa da abinci a birnin Stockholm na ƙasar Sweden inda mahalarta za su share mako guda suna duba matsalar ruwan da ke haddasa fari a duniya. . Matsalolin rashin ruwan sha da ...
Jami’an gwamnatin kasar Ecuador sun cafke ton 7.8, na kayan maye na ruwa, da ake kyautata zaton wani nau’in hodar ibilis ne, da ake shirin kaiwa kasar Spain. Yayin samamen na garin Guayaquil, da ke ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results