Labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 18/08/2024 Daga Abdullahi Bello Diginza da Muhammad Annur Muhammad Jama'a masu bibiyarmu a wannan shafi na BBC Hausa da ke kawo muku ...
A Shekarar 2025, zaman lafiya ya kasance babban arziki ga duniya. Yaƙe-yaƙe sun bazu, an tsaurara tsaron kan iyakoki, yayin da dambarwar kasuwanci ta tsananta. Alƙaluman cibiyar lura da zaman lafiya ...